Sweet potato & coconut Juice

fateebck
fateebck @cook_15363019
Sokoto

Sweet potato & coconut Juice

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

20mins
5 servings
  1. 1medium size sweet potato
  2. 1medium size coconut
  3. 1 cuppowdered milk
  4. 2 table spoonVanillah flavour
  5. 1heaped cup sugar
  6. Water

Cooking Instructions

20mins
  1. 1

    Zaki fere dankali da kwakwa,ki yankasu qanana,sai kiyi blending din su

  2. 2

    Sai ki tace ki fitar da dosar,ki qara ruwa kadan yayi kaurin da kikeso

  3. 3

    Sai ki Dora tukunya kan wuta ki zuba juice din,zakiyi ta juyashi kamar 10mins,sai ki sauke

  4. 4

    Ki zuba sugar da madara,idan ya huce sai ki saka vanillah flavour a ciki.

  5. 5

    Sai ki saka shi a fridge yayi sanyi,akwai dadi sosai,zakiji shi kaman ice cream

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
fateebck
fateebck @cook_15363019
on
Sokoto

Comments

Similar Recipes