Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. doya
  2. farin maggi
  3. kwai
  4. gishiri
  5. attaruhu
  6. mai
  7. maggi
  8. albasa

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki dafa doyarki,da farin maggi da gishiri tayi,lugup saiki juyeta a maxubi kisa ludayi ki marma sata

  2. 2

    Saiki sami attaruhunki da albasar ki dakika jajjaga kisoyashi,sama sama da mai kadan saiki juye acikin doyar kisa maggi da kayan kamshi ki cakuda sosai

  3. 3

    Saki dinga diba kina malmulawa

  4. 4

    Saki fasa kwai ki kada kixuba aciki

  5. 5

    Saiki dora manki ahuta inyayi zafi saiki zuba aciki kisoya ki,tsame shi a matsami

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
zeenat deen shaxee
zeenat deen shaxee @cook_15380794
on

Comments

Similar Recipes