Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Lettuce
  2. Albasa
  3. Green pepper
  4. Grinded quli quli
  5. Maggi
  6. Salt
  7. Carrot
  8. Tomatoes

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki wanke lettuce sosai da dan gishiri saiki zauna ki yanka shi qanana

  2. 2

    Sannan zaki wanke sauran kayan green pepper tomatoes, carrot ki yanka su yadda kikeso saiki hade su ki juye akan lettuce din.

  3. 3

    Saiki hada da dakekken qulin kiy mixing ki sa salt maggi, da sugar kadan, shikenan

  4. 4
Edit recipe
See report
Share
Cook Today
Ayyush_hadejia
Ayyush_hadejia @cook_14256791
on
Jigawa State Nigeria

Similar Recipes