Spagatti with dry fish sauce

Abidaaah's Kee
Abidaaah's Kee @m08163600400
Plateau
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

  1. I pack spagatti
  2. Jajagan kayan miya
  3. Maggi
  4. Salt
  5. Curry

Cooking Instructions

  1. 1

    Zaki Dan tafasa jajagin ki sai ki suya shi sannan ki sa maggi da curry b4 kiyi haka ki wanke kifi ki da ruwa zafi sannan ki Dan tafasa shi na minti 10 haka sai ki stiyaye ruwa sai ki zuba shi acikin wanna Suyayan kayan miyan ki sai.ki Dan sa ruwa kada yayi kamar minti15 haka done

  2. 2

    Spagatti zaki perboiling nashi sannan sai ki sauke shi ki wanke sai ki sai ruwan ki daura akan wuta in yayi sai ki juya supagatin a cikin 15min

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

Abidaaah's Kee
Abidaaah's Kee @m08163600400
on
Plateau

Similar Recipes