Fish sauce

shamsiyya musa Abba
shamsiyya musa Abba @cook_15210417
Kano

Inason miyar kifi sosai musamma da spaghetti #1post1 hope

Fish sauce

Inason miyar kifi sosai musamma da spaghetti #1post1 hope

Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Kifi
  2. Ataruhu
  3. Albasa
  4. Tomatoes
  5. Curry
  6. Species
  7. Garlic
  8. Maggi
  9. Veg.oil

Cooking Instructions

  1. 1

    Idan kika samu kifinki mai kyau kika wanke sai ki ajiyashi a gefe

  2. 2

    Sannan ki gyara kayan miyan ki ki greater ko blandi g dinsu amma karyayi laushi zaki hada da garlic wajen jajjagen kayan miyan naki

  3. 3

    Sannan ki samu tukunya sai ki daura akan wuta ki zuba kayan miyan naki da kika gyara sannan idan ruwan kayan miyan ya tsotse sai ki zuba mai dinki daidai bukata ki zuba kwanwa yar kadan idan kina da braking powder ma shi zaki sa kadan basaikinsa kwana ba sai kiyi ta soyashi ya soyu dai dai kar ya kone sannan ki zuba su species da maggi da curry dinki idan ya rage saura mint 10 ki sauki sannan sai ki dauko kifin ki ki zuba kar kidinga juyashi sosai saboda zai farfashi sai ki rufe

  4. 4

    Idan yayi 10 mints sai ki sauki zaki iyacinsa da komai faran shinkafa,doya,cuscus etc

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
shamsiyya musa Abba
shamsiyya musa Abba @cook_15210417
on
Kano
I love bean a catera ,to cook is my hubby and i love to create a recipe of my own
Read more

Comments

Similar Recipes