Soyayyan dankali da kwai

teemah
teemah @cook_14285809
Kano
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Maggi
  5. Albasa
  6. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki feraye dankalinki saiki dora akan huta saiki barshi yadahu sosai saiki sauke saiki yanka irin yadda kike so saiki fasa kwanki kixuba attaruhu da albsanki aciki saiki saka Maggi sai kidauko dankalinki kixuba aciki kina diban dankalin kina xubawa acikin manki da Kika Dora yai xafi kisoya ya soyu sosai bayan kingama saiki xuba a abun tsane Mai kitsane shikkenan angama sai aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
teemah
teemah @cook_14285809
rannar
Kano
chicken shawarma
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes