Soyayyen dankali da kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki Fere dankalinki ki wankesa,sai ki zuba mai a abin soya ki soya

  2. 2

    Ki sami wani mazubi,ki fasa kwanki akai,ki kawo magi ki saka,ki saka yankakken tarugu da albasa,sai ki rage man da kika soya dankali da shi,kibar kadan sai ki juye kwanki akai ki soya.

  3. 3

    Sai ci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes