Plain kosai me yaji

Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
Sokoto

1post1hope

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Ginger fresh
  3. Garlic
  4. Veg.oil
  5. Yajin cin abinci
  6. Gishiri
  7. Maggi ajino
  8. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na wanke wake na saka fresh ginger da tafarnuwa na markada

  2. 2

    Bayan markade na zuba giahiri da farin maggi na saka hand mixer nayu beating nashi sosai

  3. 3

    Na dora mai a wuta (wutan medium), na saka albasa da yayi zafi na fara zuba kosai dayan side din yayi na juya dayan side din da yayi na kwashe

  4. 4

    Ina kwashe kosai na zuba yaji na juya sosai kafin na zuba a plate for serving(bansamu daukan pic ba lokacin da na fitar da kosai daga mai, saboda inason na zuba yaji kafin kosan ya tsotse man dake jikin sa, saboda yajin zefi tsayawa)

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes