Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki dauko kwano ki fasa kwanki.
- 2
Ki dauko albasa da attaruhu kisa.
- 3
Ki dauko Maggi guda 1 ki sa.
- 4
Ki juya shi.
- 5
Sae ki dauko pray pan naki ki saka mai kadan sai ki zuban kwai din, ki barshi ya soyu in yayi sai ki juya daya bangaren, in ya soyu sae ki sauqe.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16320575
sharhai