Soyayyan kwai

Mrym Umr's kitchen
Mrym Umr's kitchen @cook_18979972

kwai abune mai matukar dadi

Soyayyan kwai

kwai abune mai matukar dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

5mintuna
1 yawan abinchi
  1. 2kwai
  2. 1/2albasa
  3. 1tumatur
  4. 1attaruhu
  5. 1 cokalimai
  6. 1maggi

Umarnin dafa abinci

5mintuna
  1. 1

    A wanke attaruhu,albasa da tumatur a yankasu zuwa girman da ake bukata

  2. 2

    A fasa kwai a zuba maggi da kayan miya a karkada sosai

  3. 3

    A zuba mai a kaskon suya,idan yayi zafi a juye hadin kwai,idan bayan ya soyu,a juya daya bangaren a soya

  4. 4

    Za'a iya ci da safe tare da abun kari ko da rana akan abinci,ko kuma haka kawai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrym Umr's kitchen
Mrym Umr's kitchen @cook_18979972
rannar

sharhai

Similar Recipes