Sakwara da miyar waterleaf da ugu

munouvia_makeover
munouvia_makeover @mtsabiu1

Abinchi me sauki da dadi

Read more
Edit recipe
See report
Share

Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko ki soya jajjagen kayan miyarki da manja

  2. 2

    Seki kawo tafasasshen namanki da ruwan naman kadan ki zuba tare da maggi da spice

  3. 3

    Ki rufe ruwan yadan kone kadan seki zuba ganyen ugun dinki

  4. 4

    Followed by waterleaf seki rufe for 3 minutests shikenan yayi

  5. 5

    Aci da sakwara ko tuwo ko shinkafa,

  6. 6

    Zaki iya sa bushashen kifi kowane iri.

  7. 7

  8. 8

  9. 9

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Comments

Written by

munouvia_makeover
on

Similar Recipes