Biredi na larabawa

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Kwai
  3. Mai
  4. Gishiri kadan
  5. Bota

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A zuba fulawa a roba a zuba bota kwai gishiri sai a gauraya a kwaba da ruwa kadan da tauri sosai sai a gutsira kadan kadan ana fadadawa sannan a gasa a kasco

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
rayya umar
rayya umar @cook_16702924
rannar

sharhai

Similar Recipes