Umarnin dafa abinci
- 1
A zuba fulawa a roba a zuba yis suga a gauraya sannan a zuba ruwa a kwaba kar yayi ruwa sai a rufe a barshi ya kumbura sannan a sake bugashi sosai sai a dora mai a wuta idan yayi zafi sai a gutsira kadan kadan ana tsomawa ciki har a gama abarshi ya soyu
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8653805
sharhai