Tuwon masara miyar busassar kubewa

Cooking Instructions
- 1
Miyar kubewa :- da farko xaki soya kifinki ki gyara shi ki fitar da kayan saeki aje a gefe daya saeki xuba manja a tukunya ki jajjaga albasa ki xuba ki soya sama² saeki saka attarugunki jajjage shima ki soya sama² saeki tsada ruwa kisa dandano da spices amma karki cika kayan hadin miyar kubewar don yana rage yauki sae ki daka daddawa er kadan ki xuba ki bari suyi ta dahuwa har daddawar ta dahu sae ki xufa gyararran kifinki ki dakko dakakkar kubewarki ki na xubawa a ciki kina kadawa da maburki
- 2
Har tayi iya kaurin da kike so saeki kashe aci da tuwon ana saka mata man shanu da yajin daddawa aci da tuwon
- 3
Xaki tankada garin masararki ki axa ruwa a pot idan yayi boiled sae ki wanke tsakin ki talga sae ki rufe rabi da rabi har xuwa tsakin yayi taushi sae ki dabi gari ki damashi da ruwa sae ki juye a cikin tukurya ki cigaba da talgawa sae ki rufe xuwa 30 haka sae ki dakko garin kina sakawa kina tukawa har yayi tauri amma ba can ba sae ki rage wutar ki rufe ki barshi y sulala sae ki kwashe
Similar Recipes
-
-
Tuwon shikafa with miyar zogale(Moringa soup) Tuwon shikafa with miyar zogale(Moringa soup)
#KanoState M's Treat And Confectionery -
Tuwon masara da miyar kuka Tuwon masara da miyar kuka
Hmm! Just can't say anything, cuz this is my best traditional food. Princess Amrah -
Tuwon masara da miyan busheshen kubaiwa Tuwon masara da miyan busheshen kubaiwa
#bornostate. Khadija MBello -
-
-
Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen Miyar kubewa busashshe by mmn Khaleel's kitchen
#northernsoupcontens Mmn Khaleel's Kitchen -
-
Tuwon masara miyan kuka Tuwon masara miyan kuka
Tuwaon masara miyan kuka na daya daga cikin abincin hauwasa da mutanen arewacin najeriya. Abfat Cake & More -
-
-
More Recipes
Comments