Tuwon Masara da Miyar karkashi

Tuwon Masara da Miyar karkashi
Steps
- 1
Ki Dora ruwa ya tafasa dai2 a dadin face isheki
- 2
Ki tankade garinki ki ajje a gefe, ki jika kanwa ki tace a ruwan da kk Dora(kanwa tana Sawa Yy santsi) ki barshi y tafasa, Inya tafasa seki Dama garinki kiyi rude ki rage na daurewa, ki rufe ki rage wuta ki brshi y dahu sosai,, Bayan ya dahu seki tuka ki daure da ragowar garin, ki xuba a Leda ki daure
- 3
For the Miya, xaki Debi adadin Kayan miyn daxe isheki ki jajjaga, ki kawo namnki ki wanke ki xuba a tukunya, kisa albasa da thyme, ki rufe, Inya dahu seki kawo manja ki xuba, ki kawo kayn Miya ki xuba ki soya, Bayn sun Soyu seki tsaida ruwan Miya ki xuba wake da Maggi, in waken Yy laushi seki kada miyarki... Aci lfy
Similar Recipes
More Recipes
-

Jowar Flour Idiyappam and Veg Kurma 😋
Padmini Venkatesan
-

Vedangi Kokate
-

Honey-Glazed Pork Ribs with Roasted Brussels Sprouts
Carla Bolaños
-

Soegianto
-

Prachi Phadke Puranik
-

Sarvat Hanif
-

Falgooni Mangrola
-

Amrita Chakroborty
-

Jeremy Smith
-

Keshma Raichura
-

Elyse Rose
-

Tamale Red Sauce (or Enchilada Sauce)
Boca de Fogo
-

Spring Rolls with Homemade Spring Roll Wrappers
Pawon Indo Bule
-

jglehenbauer
-

Hency Nanda
-

Maryam Harande -

Vandana Bohara
-

Ankur sharma -

Bulgur Wheat Salad With Sausage & Feta
Natalie Marten (Windsor__Foodie)
-

Elyse Rose
-

Stewed blackberries and blueberries
Anne Torrens
-

Rafeena Majid
-

Daxa Parmar
-

Nargis shaikh Shaukat





Comments