Tura

Kayan aiki

awa 1mintuna
  1. 1Doya
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Tafannuwa
  5. Curry(optional)
  6. Maggi
  7. Gishiri

Umarnin dafa abinci

awa 1mintuna
  1. 1

    Zaki samu doyan ki ki fere ki wanke ki zuba atukunya kisa dan gishiri kadan idan ta dafu ki sauke ki tace ta tasha iska sai ki sama greater (abin goga kubewa) ki goga ta kaman yanda yake a hoto ko ki daka sai kisa jajjagaggen taruhu da albasa da tafannuwanki ki juya

  2. 2

    Sai ki dundunkula ta kaman kwallo sai ki sama wa i kwano ki fasa kwai ki kisa albasa da maggi ki juya sosai sai ki dauko wannan doyan da kika dungula zuwa kwallo ki saka cikin kwai ki sa mai a kasko idan yayi zafi sai ki soya sai yayi golden haka

  3. 3

    Sai kina juyawa idn yayi duka sai kwashe shikenan ready to serve

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Suad Bite
Suad Bite @Surry1989
rannar

sharhai (7)

M's Treat And Confectionery
M's Treat And Confectionery @cook_14269820
Sis ki gyara ba pic din yam balls bane ya fito miki,kamar na grated coconut ne

Similar Recipes