Yam balls

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fere doyan ki sai ki wanke ki yanka ta yadda kikeso sai ki daura tukunya a wuta ki zuba doyan kisa gishiri ki dafa sai ki sauke ki soyaya ruwan ki a jiye a gefe sai ki dauko albasa da attaruku da tafarnuwa ki jajjaga su a turmi sai ki zuba doyan kadan kadan kina dakata ta ragargaje sai ki kwashe ki zuba maggi da gishiri da curry kiyi ta juyawa sai ki ringa mulmulawa kaman haka

  2. 2

    Sai ki daura mai a wuta ki fasa kwai ki sa maggi da albasa ki juya sosai sai ki ringa soma doyan a mai ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
AHHAZ KITCHEN
AHHAZ KITCHEN @cook_16089016
rannar
Lagos
Inason girki sosai kuma inason abinci mai dadi shiyasa a kullum inaciki binchikan girki ko na koya ko na koyar abin yana burgeni inga kai na a kitchen ina girki kuma bana gajiya da girki shiyasa maigidana yana alfahari da niiiii
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes