Kosai da Agada da doya

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kayan hadin kosoi wake albasa attaruhu mai suya kayan dandano
  2. Kayan hadin doya doya kwai mai maggi
  3. Kayan hadin agada agada gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kosai:zaki surfa wake ki wanke ki kai markade sai ki sa kayan dandano kibuga dama kin dora mai a huta sai ki fara suya.

  2. 2

    Daya:ki fare doya ki wanke sai ki dafa idan ta dahu sai ki yanka ta sae ki fasa kwai kisa masa kayan dandano ki dora mai a huta ki soya.

  3. 3

    Agada:zaki samu agada ki bareta ki yanka a yarda kke so sai ki zuba mai a huta ki samata gishiri kadan ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Khaleed
Maman Khaleed @cook_16677711
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes