Kosan doya da sauce

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

Wannan kosan doya Yana da dadi

Kosan doya da sauce

Wannan kosan doya Yana da dadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti 30mintuna
mutum 1 yawan abinchi
  1. Doya
  2. Kwai
  3. Maggi, gishiri
  4. Onga
  5. Kayan kamshi
  6. Mai
  7. Attaruhu
  8. Albasa

Umarnin dafa abinci

minti 30mintuna
  1. 1

    Zaki fere doya ki yanka ta kanana ba sosae ba, sannan ki wanke ki dafata da gishiri da sukari kadan sannan ki taceki zuba a roba, Zaki marmasheta ki zuba kayan kamshi ki Kara onga kadan.

  2. 2

    Sae ki Rika diba kina mulmulata kamar ball har ki gama.

  3. 3

    Ki kada kwai ki saka mishi kayan kamshi sannan ki Rika tsoma doyar kina soyawa a Mai har ya soyu ki kwashe.

  4. 4

    Ki yanka albasa da attaruhu ki saka Mai a kasko ki soya kisa Maggi da kayan kamshi ki in ta soyu ki sauke.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes