Soyayyan dankali,agada da wainar kwai

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Nayi Wa megidana dan yayi kalaci

Soyayyan dankali,agada da wainar kwai

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Nayi Wa megidana dan yayi kalaci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40min
2 yawan abinchi
  1. Dankalin turawa
  2. Agada
  3. Gishiri
  4. Kwai
  5. Jajjagaggen Attarugu da albasa
  6. Sinadarin dandano da kayan kanshi
  7. Man kuli

Umarnin dafa abinci

40min
  1. 1

    Ki feraya dankalin ki yanka sannan tafasa da ɗan gishiri ki tsane shi a kwalanda

  2. 2

    Ki ɓare agadar ki yanka sannan ki barbada dan gishiri ki yayyafa dan ruwa ki juya
    Ki dora kasko a wuta ki zuba mai ki sa albasa ki soya sannan ki zuba agadar ki soya
    In kin gama soya agadar se ki soya dankalin shima

  3. 3

    Ki fasa kwan ki kaɗa se ki zuba kayan kanshi da dandanon se ki zuba mai kadan a kasko ki soya

  4. 4

    Shi kenan aci da sauce😋😋 a hada da shayi ayi kalaci lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes