Chocolate cake

maman ikhram
maman ikhram @cook_17119074

Inajin dadin chocolate cake bana gajiya dashi.

Chocolate cake

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Inajin dadin chocolate cake bana gajiya dashi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35mintuna
4 yawan abinchi
  1. Kofi 2 flour
  2. Kofi 1 sukari
  3. 1/2Kofi mai
  4. 1 tspbaking powder
  5. 1 tspbaking soda
  6. 1 tspflavour
  7. 3/4Kofi cocoa powder
  8. 1 tspcoffee
  9. 2Kwai
  10. 1Liquid milk Kofi

Umarnin dafa abinci

35mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki samu bowl ki zuba flour sai sukari sai baking powder,baking soda,cocoa powder,flavour, da mai sai kwai da madara ki juyasu su juyu

  2. 2

    Bayan kin juyasu sun juyu sosai, sai ki shafawa baking pan dinki butter ki zuba kwabin ki

  3. 3

    Sannan ki kunna oven ki gasa mintuna 30 ko kuma idan kinsaka toothpick yashiga ya fito batare da komai ya makale ba ya fito tsab to ya gasu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
maman ikhram
maman ikhram @cook_17119074
rannar

sharhai

Similar Recipes