Yam balls

HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1

Mum Abdllh's kitchen #1post1hope

Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Attaruhu
  3. Albasa
  4. Kwai
  5. Maggie
  6. Mai
  7. Curry

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko a fere doya a wanke axuba a tukunya asa ruwa a dafa, bayan ta dahu sai a daka sosai da koli.

  2. 2

    Sai a daka attaruhu da albasa axuba asa maggie da curry a juya sosai sai a mulmula a jera a tray.

  3. 3

    Sai a fara kwai a yanka albasa a dora mai a wuta idan yayi xafi sai a saka doyar da aka mulmula akwai a juya sai a sa a mai bayan yayi xafi, inta soyu sai a cire asa a kwando mai ya tsane sai aci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
HABIBA AHMAD RUFAI
HABIBA AHMAD RUFAI @mamiemamie1
rannar

sharhai (2)

Asmau
Asmau @cook_29689405
aslm mlma naji kince zaa fasa kwai amma banji kince zaa saka maggi acikiba komeyasa?

Similar Recipes