Yam Balls

Masu dafa abinci 8 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Kwai
  3. Gishiri
  4. Maggie
  5. Miya
  6. Albasa
  7. Mai
  8. Nama
  9. Tarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Xaki Tafasa doyarki kikawo Turmi kisaka aciki kidaka tareda tarugunki seki maida roba kisaka maggie gishiri ki cakuda sosai seki mulmula ki aje

  2. 2

    Kifasa kwai ki kadasa seki yanka masa albasa kisa Maggie

  3. 3

    Seki rika Dauko doyar kina Tsomawa a kwan kina soyawa a mai me Zafi Inyayi Golden kicire, miyar kuma tafasasshen namanki xakiyi using kikawo Mai kisoya albasa dayawa akai sannan seki samu Markadadden tarugunki kisa kixuba su Maggie da spice da namanki sekixuba ruwan tafashen naman badayawaba kibarsa yakarasa shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss Leemah's Delicacies
rannar
My mom is My Inspiration and also my teacher growing up seeing her cook some amazing traditional Dishes make me fall in love with cooking , My Dream was to become a food critic Insha Allah, I love cooking/Baking😍
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes