Danwake

salmah's Cuisine
salmah's Cuisine @cook_17370445
Kano

#danwakecontest,ina matukar son danwake saboda yana daga cikin abincin gargajiya da aladar hausa

Danwake

#danwakecontest,ina matukar son danwake saboda yana daga cikin abincin gargajiya da aladar hausa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Canwa
  3. Kuka
  4. Mai
  5. Yaji
  6. Magi
  7. Zalak
  8. Tumatur
  9. Albasa
  10. Dafaffen kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A JIKA kanwa da ruwa,sai a samu fulawa a zuba mata kuka a juya sai a zuba ruwan kanwar a tace,said a zuba ruwa a kwaba ya Dan yi tauri,sai a jejjefa cikin ruwan zafi,a bar shi ya dahu bayan ya dahu sai a saka mata ruwansanyi sai a tace

  2. 2

    Sai a yayyanka albasa,tumatur,da salak kanana

  3. 3

    Sai a soya mai da albasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
salmah's Cuisine
salmah's Cuisine @cook_17370445
rannar
Kano
cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes