Dan wake 2

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Ina son danwake sosai 😋😋😋

Dan wake 2

Ina son danwake sosai 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Kuka
  3. Kanwa
  4. Mai
  5. Yaji
  6. Maggi
  7. Kwai
  8. Tumatur
  9. Albasa
  10. Ganyen albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade fulawarki ki saka mata kuka ki gauraya ki jika kanwarki saiki kwaba fulawarki d ruwan kanwar idan kina son yayi laushi saikiyi da bamai tauri na ba idan kuma bakyaso saikiyi kwabin d taurinsa idan ruwanki y tafasa saiki jefa danwaken ki idan kin gama ki rufe ki dan saba marfin idan y nuna saiki kwashe a zuba a plate a yanka ganyen albasa,tumatur,albasa a soya mai a zuba a ci lpy

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes