Danwake

harys kitchen
harys kitchen @cook_18368618

Nakoya daga wajen mamana#rukys

Danwake

Nakoya daga wajen mamana#rukys

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin danwake kofi uku
  2. Kuka cokali biyu
  3. Kanwa kofi daya
  4. Manja
  5. Tumatir da albasa
  6. Kokonba
  7. Magi
  8. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zakisamu robarki kizuba garin danwake kizuba kuka kijuya kizuba ruwan kanwa kijuya sosai karkibari yayi bulalai kimurjeshi sosai

  2. 2

    Kidaura ruwanki antukunya yatafasa saiki fara sakawa inkinsaka kibarshi yayi tafasa uku zuwa biyu ko uku ki kwashe ki zuba acikin ruwan sanyiki

  3. 3

    Ki soyashi kiyanka kokonba kiyanka albasa da tumatir a zuba a faranti asamai da yaji aci da magi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
harys kitchen
harys kitchen @cook_18368618
rannar

sharhai

Similar Recipes