Danwake mai kayan lambu

Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
Sokoto

#Girkidayabishiyadaya,inason danwake km yanada dadi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1 cupwake
  2. 1/2 cupflour
  3. 1/2 cuprogo
  4. 1/2 cupdawa
  5. Miyar kuka
  6. Yaji
  7. Maggi
  8. Mai
  9. Cabbage,carrot, tumatur da albasa
  10. Kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko xaki gyara wakenki kibada a niqa,kitankade kisamu garin dawa shima kitankade,da rogo dkm flour kihadesu wuri guda kixuba kuka da gishiri dkm maggi.

  2. 2

    Sekijiqa kanwarki kikwaba da ruwan kanwa kwabin kar yayi ruwa sosae.

  3. 3

    Sekidora ruwan zapi kan wuta kidinga diba kadan kinasawa,sekibarshi yadahu.

  4. 4

    Idan yayi sekikwashe kisa shi cikin ruwan sanyi,kiyanka cabbage,carrot, tumatur da albasa kixuba kidaka yajinki kixuba da mai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Faruk
Maryam Faruk @cook_19343535
rannar
Sokoto

sharhai

Meenat Kitchen
Meenat Kitchen @meenat2325
An Riga an gama bada gudummawar bishiriya yanzu kidainasa girki data bishiya daya an gama

Similar Recipes