Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki sami fulawar ki Mai kyau ki tan kadai kisa a roba kisa sugar da ruwa yayi kauri

  2. 2

    Sai ki sa mai yayi xafi kisa Kar finnan acikin Mai idan yayi xafi sai kina dan gwalo fulawar ki kina sawa acikin Mai idan yasoyo sai ki na cire wa. Shi kenan kin gama tayota

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mss_annerh_testy
Mss_annerh_testy @cook_16776895
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes