Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba madararki a bowl kisaka sugar da vanillah flavor saiki kwaba ta da ruwa kar tayi ruwa yadda zaki iya mulmulawa idan kin gama saiki dora mai a wuta idan yayi zafi saiki soya ta asha lpy😋😋
- 2
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Date and coconut smoothie
Ko bance komai ba kunsan dai yadda kwakwa da dabino keda dadi😋😋bare kuma idan an karawa dadi dadi 😋😋an kara masa Zuma d kuma madara😋😋kunsan abun baa cewa komai wannan shi ake cewa baa bawa Yaro mai qiwa😋😋 #ramadansadaka Sam's Kitchen -
-
-
Tuwon semolina
Tuwon nan yayi dadi sosai ga silbi baa cewa komai dai😋😋gashi nasa masa yajin daddawa hmm😉😉 Sam's Kitchen -
-
-
-
Unsweeted milk candy (alawar madara marar sugar sosai)😍
Alawar nan tayi dadi sosai ga saukin yi ga kuma babu sugar sosai a cikin ta shyasa nake kiranta da unsweeted 😋😋 Sam's Kitchen -
Gullisuwa
Kawai naji ena son gullisuwa irin mai danqo da dadi kawai nakira wata qawata i was like Mbello kiban recipe na gullisuwa irinta junction...lol kuma nayi tayi dadi sosai thank you so much Ummee Mbello Allah ya qara zaqin hannu..Ameen Hannatu Nura Gwadabe -
Farfesun Ganda kan Rago d Kafa
#Girkidayabishiyadaya Abun baa cewa komai.. ga dadi ga yaji🥰😋🌷🌹 Mum Aaareef -
Gullisuwa
#ALAWA madari Abu ce Mai dadin gaske da bada lafiya, nikan sarrafata ta yanda nake so Kuma nasan zai gamsar. Walies Cuisine -
-
-
Alawar madara
Ina son alawar madara sosai😋😋😋gashi tayi dadi sosai batayi sugar sosai ba madara tafi yawa a cikinta😋 Sam's Kitchen -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14371249
sharhai