Jellop Rice

sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156

I love jellop rice

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupsShinkafa
  2. 8Attaruhu
  3. 4Albasa
  4. Tomato paste
  5. 6Garlic
  6. 10Maggi
  7. 2 tbsSpices
  8. Vegetable oil 1/2 tin
  9. 4Carrot
  10. 4 tbsPieces
  11. 6Green beans

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na zubawa shinkafata ruwan zafi yayi minti 10 na tsameta a collender nabatta ta tsane sosai.

  2. 2

    Na soya kayan miyata na tsaida ruwa nasa gishiri kadan daya tafasa na zuba shinkafata nabatta zuwa 15mnts nasa carrot piece da green beans da maggi, garlic da spices.

  3. 3

    Dana tabbata ta dahu na sauke.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Similar Recipes