Shinkafa da wake

Fateemerh's cake nd more
Fateemerh's cake nd more @cook_17247583
KANO

I love rice and beans,

Shinkafa da wake

I love rice and beans,

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Mai
  4. Gishiri
  5. Salad
  6. Tumatir
  7. Cocumber
  8. Albasa
  9. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki gyara wakenki ki wanke shi sai ki dora sai kisa cikali ki jefa cikin waken sai kisa gishiri kadan sai ki rufe.

  2. 2

    Idan yayi Dan laushi sai ki wanke shinkafarki ki cire chokalin ki zuba sai ki juya.idan ta tayi half done sai ki tace ki mayar ki rage wuta idan tayi ki kashe.

  3. 3

    Ki samu salad dinki ki yanka shi manya sai albasa, tumatir da cocumber sai ki soya mai ki sai ci.

  4. 4

    NOTE:Zaki iya yanka kayanki dik yadda kike so,amfanin sa chokali kuma zai sashi saurin dahuwa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateemerh's cake nd more
rannar
KANO
I love cooking 🍽
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes