Burbusko da miyar alayyahu

juwairascuisine
juwairascuisine @cook_17695953

Girki yayi dadi ba'amagana... just give it a try u will really enjoy it
Juwairascuisine
#kadunastate

Burbusko da miyar alayyahu

Girki yayi dadi ba'amagana... just give it a try u will really enjoy it
Juwairascuisine
#kadunastate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Masavita/tsaki
  2. Alayyahu
  3. Tattasai
  4. Tarugu,albasa
  5. Maggi
  6. Salt
  7. Curry
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko nayi amfani da masavita Yana zuwa cikin ledane kamar yadda semovita yake...zaki zuba ruwa a tukunya daidai Wanda kikasan zeisa yaturara tsakin saiki zuba mangyada cikin ruwan Yana taimakawa wurin sashi yaduhu mekyau baya dunkulewa

  2. 2

    Saiki barshi yatausa sanna kibude bakin ledan masavita kadan yadda zerinka zuba kadan-kadan in ruwanki yatausa saiki rinka zuba shi tsakin in a circular motion harsai yakare..xaki rinka zagayawa da hannunki yadda bazai taru wuri dayaba

  3. 3

    Saiki rufe kirage wutan,,ba'acika wuta saboda yaturara ahankali...inyayi saiki sauke

  4. 4

    Saiki hada miyan ki bayan kin jajjaga tattasanki,tarugu da albasa saikisa Mai awuta kadan kisoya kayan miyan kisa Maggi,salt, curry,da sauran sinadarin dandano dakikeso.... inya soyu saiki zuba alayyahun ki Wanda Kika yanka shi kanana saiki zuba acikin kayan miyan kibarshi for like 2-3 minutes kisauke....

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
juwairascuisine
juwairascuisine @cook_17695953
rannar

Similar Recipes