Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 45mintuna
5 yawan abinchi
  1. Dankalin turawa
  2. Jajjagen kayan miya
  3. Maggi mai dandanon dadi
  4. Alaiyaho
  5. Manja
  6. Tafashen nama
  7. Maggi signature
  8. Mangyada

Umarnin dafa abinci

Minti 45mintuna
  1. 1

    Da farko na daura tukunya a wuta na zuba mangyada yayi zafi na zuba kayan miya na soya, sai na zuba ruwan nama da maggi da sauran kayak dandano na rufe tukunyan na bar shi ya tafasa

  2. 2

    Na zuba dankali na rufe na bar shi ya nuna na zuba nama da alaiyaho da manja na rufe na bar shi ya turara daga karshe na dauko Maggi na mai dandanon signature na zuba na motsa shi sosai shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
rannar
Bauchi
Cooking is my hubby , which I can't do without
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes