Dafa dukan taliya

Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
Kaduna

Masha Allah gaskiya abinci yayi dadi,I really enjoy

Dafa dukan taliya

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Masha Allah gaskiya abinci yayi dadi,I really enjoy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Spaghetti
  2. Man gyada
  3. Nama
  4. Kayan miya
  5. Sinadaran dandano
  6. Karas
  7. Green beans
  8. Sweet potato,but optional
  9. Cabbage

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki yayyanka kayan hadin ki shape dinda kikeso.

  2. 2

    Saiki soya nama,sai kayan miya after kinyi grating

  3. 3

    Sai ki tsaida ruwa kisa sinadaran dandano

  4. 4

    Sai kisa karas da green beans dinki,in suka fara laushi

  5. 5

    Sai kisaka taliya da sweet potato, insun kusa dahuwa sai kisa albasa da cabbage.

  6. 6

    In ya dahu shikenan,zaki barshi da dan ruwa ruwa kadan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Marners Kitchen
Marners Kitchen @cook_18191660
rannar
Kaduna
A gaskiya a rayuwata abinci yana daya daga cikin abinda yake burgeni,ina matukar jin dadin inga na iya girki kala kala,don hakane ma a makaranta nakeso in karanta nutrition and dietetics
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes