Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Spaghetti
  2. Beans
  3. Fish
  4. Kayan miya
  5. Slide Albasa
  6. Oil
  7. Spices

Cooking Instructions

  1. 1

    Za'a gyara wake sae a dafa shi a dahuwar Za'a saka gishiri kadan

  2. 2

    Idan ya fara laushi sae a zuba taliyar a saka kayan miya da curry, maggi da spices a rufe.

  3. 3

    Idan ta tafaso daman already kin gyara kifinki kuma kin yanka albasa. Sae ki zuba su ki juya. Sae ki rufe a rage wutar ya kasara a hnkli.

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
tm~cuisine and more
tm~cuisine and more @cook_26800403
on
Kano State

Comments

Similar Recipes