Ingredients

  1. Cus cus
  2. Mai
  3. Magi
  4. Gyada
  5. Gishiri
  6. Zogale
  7. Albasa
  8. Attaruhu

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko za a samu tukunya mai madanbaci steaming pot sannan azuba ruwa a Dora yafara zafi.

  2. 2

    Sai asamu a bu Mai fadi azuye dukkan kayan Dana ambata sai a zuba Mai agwaraya sannan azuba ruwa agwauraya sai a zuba acikin karamin buhu a saka a cikin steaming pot a rufe har ya turara. Idan yayi akwashe

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

rukayya habib
rukayya habib @cook_13832116
on

Similar Recipes

More Recommended Recipes