Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Couscous
  2. Zogale
  3. Nama
  4. Tattasai da attaruhu
  5. Albasa
  6. Man gyada
  7. Maggi
  8. a

Cooking Instructions

  1. 1

    Farko zaki dauko zogale ki gyara saiki tafasa idan yyi saiki sauke ki matse kisake gyarawa

  2. 2

    Zaki samu couscous ki zuba a roba ki hada duk kayan hadinki ki gauraya sosai

  3. 3

    Saiki dauko tukunyan dambun ki zuba hadin ki aciki ki rufeshi da buhu kisa a wuta idan yayi zakiji yana kamshi

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Ashraf
Mom Ashraf @cook_16719859
on

Comments

Similar Recipes