Share

Ingredients

  1. 2 packcous cous
  2. Vegetable oil
  3. Salt maggi to test
  4. Tafarnuwa
  5. Albasa /attarahu
  6. Alayyahu
  7. Gyada
  8. Kifin gwangwani me mai

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki dauko abinda da kike yin dambunki sai ki samu bowl ki bude cous cous naki sai ki saka masa ruwa kadan ki juya sa sai kisa mai kadan ki juya sai ki zuba basa a stemer dinki ki rufe ki basa good 20mint sai ki sauke ki kwashe a bowl

  2. 2

    Sai ki gyara attahurunki da tafarnuwa ki greting ki zuba akan cous cous naki ki juya su hadu

  3. 3

    Sai ki gyara alayyahunki da albasa suma ki saka ki juya

  4. 4

    Sai ki kawo gyadarki ki saka itama sai kin gyarata kin daka ki hada su su hadu sosai

  5. 5

    Sai ki kawo maggi da salt ki juya sai ki dauko kifinki na gwangwani me mai ki saka sai ki kawo mai ki saka ki juya su hadu sai ki mai dashi stemer ki bashi 30mint zakiji yana kamshi to dambunki yayi sai ki sauke

  6. 6

    Done

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Haleema babaye
Haleema babaye @cook_15405865
on
Kano Naibawan Gabas house No 788
I love with cooking
Read more

Similar Recipes