Ingredients

30 mins

Cooking Instructions

30 mins
  1. 1

    Dafarko zaki fere dankalin ki daura a wuta da ruwa,saiki daka albasa da tarugu kisaka,kidan saka mai kadan da maggi da bandan kifi ki barshi ya bararraka kamar minti 15

  2. 2

    In yayi 15 mins saiki saka macaroni kidan jujjuya ki bari zuwa 10 mins

  3. 3

    Saiki saka curry da onga after 5 mins in yayi laushi ki sauqe. Egg dinki zaki dafa shi daban saiki bare ki daura akai. Done

Reactions

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

Nafisah Hadi Amin
Nafisah Hadi Amin @Nafsy1704
on
Gombe
Lives in Gombe,a Bs.c in Biology, Married with children. I love kitchen life
Read more

Similar Recipes