Kosai

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
Kano

Duba girki daga ummul fadima al'amin

Kosai

Duba girki daga ummul fadima al'amin

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Attaruhu
  3. Tattasai
  4. Albasa
  5. Ajino
  6. Gishiri
  7. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiwanke wake kicire dusar kigyara kayanmiya kihada amarkada saikisa ajino da gishiri kibuga sosai saikidora mai a wuta kisoya inyayi ja kikwashe acidadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_17880484
rannar
Kano
inason dafa abinci Kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes