Yadda ake soya awarar nono

ummukulthum
ummukulthum @cook_18385475

Yadda ake soya awarar nono

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awarar nono
  2. Gishiri
  3. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki samu awarki ki yayyankata girman da kikeso ki barbada gishiri a hautsinata

  2. 2

    Kidaura manki yayi zafi sosai saiki dan saka daya kiga zafinshi saiki zuba duka a soyashi

  3. 3

    A juyashi sannan inyayi akwasheshi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummukulthum
ummukulthum @cook_18385475
rannar

sharhai

Similar Recipes