Butter cream mixture

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 500grm icing sugar
  2. 500grm icing sugar
  3. 500grm icing sugar
  4. 250grm butter
  5. 250grm butter
  6. 250grm butter
  7. 1/4 cuppowdred milk
  8. 1/4 cuppowdred milk
  9. 1/4 cuppowdred milk
  10. 1tablespn vanilla flavor
  11. 1tablespn vanilla flavor
  12. 1tablespn vanilla flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki sami kwano me tsafta ki tankade icing sugar

  2. 2

    Seki dauko mixing bowl kijuye butter din kihada madarar da icing sugar ki juya sosai seki juye kan butter din

  3. 3

    Kiyi mixing da mixer ko muciya harse yayi fari yazama creamy seki zuba vanilla kisake juyawa shikenan buttet cream ya hadu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Herleemah TS
Herleemah TS @cook_15658393
rannar
kano, nigeria

sharhai

Similar Recipes