Tuwo da miyar kuka

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki zuba mai a tukunya ki saka albasa y soyu,ki zuba jajjaen kayan miyarki,ki daka wake yayi gari ki saka aciki ki barsu su soyu

  2. 2

    Tsaida ruwan sanwa ki saka kayan magi sai ki daka yajinki,tafarnuwa,citta da daddawa ki zuba akai,ki bar miyarki tayi ta dafuwa

  3. 3

    Sai ki dauko garin kuka ki saka maburkaki ki kada miyarki.

  4. 4

    Aci da tuwon shinkafa.

  5. 5

    Yadda ake tuwon shinkafa:ki zuba ruwa a tukunya ki barsu su tafasa ki wanke shinkafarki ki saka aciki ki barshi ya dafu sosai idan y tsane ki saka.muciya ki tuka,sai ki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes