Tura

Kayan aiki

  1. Taliya
  2. Mai
  3. Maggi
  4. Ataruhu
  5. Tattasai
  6. Albasa
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Bay leaves
  10. Ginger
  11. Garlic
  12. Salt

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kiyi blending kayan miyanki saiki yanka albasa. Ki zuba Mai a tukunya saiki saka albasa, ginger, garlic, bay leaves da salt ki soya sama sama saiki zuba kayan miya ki soya saiki zuba ruwa DA Maggi ki barsu su tafaso.

  2. 2

    Saiki zuba taliya ki barta ta nuna.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes