Wainar fulawa

Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
Kano

Kowa yayi bacci naji inasan ci na tashi nje na soya

Wainar fulawa

Kowa yayi bacci naji inasan ci na tashi nje na soya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

10mints
1 yawan abinchi
  1. Fulawa kofi daya karami
  2. 2Maggi
  3. 1Albasa babba
  4. Manja
  5. Onga rabin karamin sachet

Umarnin dafa abinci

10mints
  1. 1

    Xaa hada fulawa da maggi da onga da ruwa

  2. 2

    Yayi dan kauri

  3. 3

    Se asa manja a kasko kadan idan yayi zafi azuba kullin

  4. 4

    Idan wannan bangaren ya soyu se ya ajuya dayan

  5. 5

    Haka zaaitayi har agama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sabiererhmato
Sabiererhmato @sabiramato
rannar
Kano
Love to cook something new
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes