Meat pie

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa
  2. Mai
  3. Butter
  4. Baking powder
  5. Ajino moto
  6. Gishiri
  7. Maggi
  8. Curry
  9. For the filling
  10. Kifi
  11. Attaruhu
  12. Albasa
  13. Mai
  14. Maggi
  15. Tafarnuwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika maggi da gishiri dinki da dan ruwa kadan, sae ki tankade fulawa kisa baking powder da curry sae ki juye ruwan maggin naki sae ki kwaba sosae idan ya kwabu sae ki saka butter ki kara kneading sosae zakiji yayi laushi sae kiyi balls dashi ki barbada fulawa akae ki rufe kar yasha iska

  2. 2

    Zaki murza fulawa ki yanka ki saka filling dinki kis fork ki manne shi

  3. 3

    Sae ki saka mai a fan idan yayi zafi sae ki soya idan yayi brown sae ki cire

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes