Wainar flour

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Wainar flour kowa y san dadin ta basai n fadi ba😅

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Maggi
  3. Attaruhu
  4. Albasa
  5. Salt
  6. Red onga
  7. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour kisa salt, maggi, onga, jajjen attaruhu da yankakkiyar albasa ki sa ruwa ki dama saiki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

Similar Recipes