Chocolate Cookie's

Meerah Snacks And Bakery
Meerah Snacks And Bakery @cook_19274727

Ina matukar son Cookie's domin yana da dandano mai gamsarwa

Chocolate Cookie's

sharhuna da aka bayar 5

Ina matukar son Cookie's domin yana da dandano mai gamsarwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 1/2 cupFlour
  2. 250 gButter
  3. 1 cupBrown sugar
  4. 1 tspVanilla flavor
  5. 1 cupChopped chocolate
  6. 1/4 tspBaking powder
  7. 1/8 tspBaking soda

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Azuba butter da sugar acikin bowl ajuya asa spatular ko manual hand mixer afasa kawai aciki ajuya Su hade jikin Su had sai sukarin ya narke sai azuba vanilla flavour ajuya sosai.

  2. 2

    Azuba baking powder da baking soda aflour ajuya Su sosai sai azuba flour akan butter da sukari ajuya sosai.

  3. 3

    Adauki wann chocolate acikin wannan hadin flour ajuya sosai adinga gutsirar flour a mulmulawa atafin hannu yayi fadi sai adinga jerawa afarantin.

  4. 4

    Kafin afara gashin afara pre heating din oven din yayi dumi sai ASA farantin gashin aciki asaita oven 180°c agasa shi kamar 10 to 15minutes.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Meerah Snacks And Bakery
rannar

Similar Recipes