Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupFlour
  2. Sugar 3spn
  3. Butter ½spn
  4. Vanilla flavor ½tspn
  5. 2Egg
  6. Color food optional
  7. Baking powder ½tspn

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko xaki fara tankaɗe flour kisaka baking powder ki ajiye a gefe sannan ki ɗauko egg,sugar,butter kigamesu duka kiyi mixing nasu sosai saiki ɗauko flour naki ki xuba kiyita juyawa har komai ya game ki xuba vanilla naki

  2. 2

    Daganan idan komai ya haɗe ki raba gida biyu ɗayan ki xuba food color ɗayan kuma kibarshi ahakan saiki ɗauko mug baking naki ki fara xuba marar color sannan ki xuba mai color haka xaki dingayi harki ida xubewa saiki saka a oven for 45-50mnts xakiji ƙamshi yana tashi saiki fiddashi a yanka shikenan our mug cag cake is ready 🤤😋
    MRS, JIKAN YARI KITCHEN

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Mrs,jikan yari kitchen
rannar

Similar Recipes