Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zakiyi perboil din shinkafarki ki wanke kisa a gefe,ki dafa namarki ki yanka kanana kisa agefe
- 2
Ki wanke su carrot din green beans,kizuba Mai a tukunya da albasa kizuba su carrot,green beans,nama da nikakken tarugun
- 3
Inyadanyi kizuba shinkafar da ruwan namanki DA maggi yadan karasa dahuwar,shikenan
- 4
Sai ki yanka cabbage, ki gurza carrot ki yanka cucumber DA dan albasa kisa Dan gishiri DA sugar kisa mayonnaise shikenan
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11674635




sharhai (2)